logo

HAUSA

Cibiyar Big Data dake amfani da makamashi mai tsabta

2024-03-27 15:30:55 CMG Hausa

Babbar cibiyar manyan bayanai ko Big Data a takaice dake amfani da makamashi mai tsabta gaba daya irinta na farko a kasar Sin da aka kafa a lardin Qinghai na kasar a watan Yulin shekarar 2022. (Jamila)