Kan sarki na musamman na gasar wasannin Olympics ta Paris
2024-03-27 16:08:50 CMG Hausa
Kwamitin shirya gasar wasannin Olympics ta Paris ya yi hadin gwiwa da ofishin gidan waya da aikewa da wasiku na kasar Faransa, wajen gabatar da kan sarki na musamman na gasar wasannin Olympics ta Paris a hukumance.(Zainab Zhang)