logo

HAUSA

Turakun karfe na Haiji-2

2024-03-27 15:28:04 CMG Hausa

A kwanan baya ne aka kafe turakun karfe na Haiji-2 kirar kasar Sin. Turakun masu tsawon mita 338.5, an kai su wurin da aka kafa su ne ta amfani da jirgin ruwan gudanar da aikin. (Jamila)