logo

HAUSA

Masana’antun saka a Shaoxing

2024-03-26 09:13:27 CMG Hausa

An kafa sansanin masana’antun saka a yankin Keqiao na birnin Shaoxing dake lardin Zhejiang na kasar Sin, inda kamfanonin saka sama da 8000 ke gudanar da aiki. (Jamila)