logo

HAUSA

Kamfanin samar da hular gashi na kasar Sin yana kokarin biyan bukatun kasuwar kasashen Afirka

2024-03-25 09:56:39 CGTN HAUSA

 A halin da ake ciki yanzu, bukatun kasashen Afirka a bangaren kayayyakin zamani masu inganci, ciki har da hular gashi, suna ta karuwa, don haka wani kamfanin samar da hular gashi na kasar Sin yana yin kokari domin biyan bukatun.