logo

HAUSA

Kasuwar sayar da dabbobi a lardin Liaoning

2024-03-25 12:43:23 CMG Hausa

Nan wata babbar kasuwar sayar da dabbobi dake gundumar Faku ta birnin Shenyang dake lardin Liaoning na kasar Sin, kasuwa ce mafi girma dake cinikin jakai da dawaki da shanu da awaki a kasai, wadda ke da tarihin sama da shekaru dubu 1. (Murtala Zhang)