logo

HAUSA

Ga yadda sojojin kasar Sin suka bude wani ajin koyon harshen Sinanci a wata makarantar Lebanon

2024-03-25 07:53:42 CMG Hausa

A kwanan baya, bisa gayyatar da aka yi mata ne, tawagar aikin injiniya ta rundunar sojin kasar Sin karo ta 22 wadda ke tabbatar da zaman lafiya a kasar Lebanon a madadin MDD, ta bude wani ajin koyon harshen Sinanci a wata makarantar dake kudancin kasar Lebanon. (Sanusi Chen)