logo

HAUSA

Jirgin kasa mai amfani da hydrogen

2024-03-25 08:38:01 CMG Hausa

An yi nasarar gwajin tafiyar jirgin kasa dake amfani da makamashin hydrogen irinsa na farko a fadin duniya a birnin Changchun, fadar mulkin lardin Jilin na kasar Sin. (Jamila)