logo

HAUSA

Fasahohin kare muhalli na taimakon raya masana'antun kasar Sin

2024-03-22 16:13:15 CMG Hausa

A cikin shirinmu na yau za mu duba yadda kasar Sin take kokarin raya masana'antu, da neman samun ci gaban tattalin arziki mai inganci, ta hanyar fasahohi na kare muhallin halittu.