logo

HAUSA

Jirgin kasa na musamman na birnin Wuhan

2024-03-20 15:36:55 CMG Hausa

Ga yadda aka yi zane-zane masu launin furen Sakura a kan wani jirgin kasa na musamman na layin 1 na jiragen karkashin kasa na birnin Wuhan don faranta wa fasinjojin jirgin a lokacin bazara, an ce, jirgin ya yi tafiya har zuwa tsakiyar watan Mayu.(Zainab Zhang)