Kimiyya da fasaha na taimakawa Xinjiang raya sha’anin kiwon dabbobi mai inganci
2024-03-20 09:18:50 CMG Hausa
Masu kallonmu, barka da war haka. Cikin ‘yan shekarun nan, jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kanta ta kasar Sin ta dukufa wajen yin amfani da kimiyya da fasaha na zamani wajen raya sha’anin kiwon dabbobi na zamani. Lamarin da ya gaggauta bunkasa sha’anin gargajiya cikin inganci.