logo

HAUSA

Dakin kimiyya da fasaha a Yinchuan

2024-03-19 14:22:03 CMG Hausa

Yara sun shiga dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha na Ningxia dake birnin Yinchuan, fadar mulkin lardin Ningxia na kasar Sin a karshen mako. (Jamila)