Bikin fara noman bazara
2024-03-19 11:00:03 CMG Hausa
Yadda manoma a sassa daban daban na jihar Xizang mai zaman kanta da ke kudu maso yammacin kasar Sin ke gudanar da bikin fara noman bazara, bikin gargajiya da ke da dadadden tarihi na sama da shekaru dubu, wanda suke yi a kowace shekara, don fatan samun girbi mai armashi cikin sabuwar shekara.(Lubabatu)