logo

HAUSA

Amfani da fasaha a masana’antu

2024-03-18 14:34:48 CMG Hausa

Ana amfani da kimiyya da fasaha a masana’antun gundumar Wei ta birnin Xingtai dake lardin Hebei na kasar Sin domin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)