logo

HAUSA

Ga yadda sojoji masu dafa abinci na kasar Sin suke dafa abinci

2024-03-18 07:34:48 CMG Hausa

Ga yadda sojoji masu dafa abinci na kasar Sin suke amfani da garin alkama wajen yin burodin Sin, da kuma kunsa abinci irin na Baozi a kokarin samar da abinci iri iri ga sojoji. (Sanusi Chen)