Girbin kananan tumatir a lardin Hainan
2024-03-18 12:27:33 CMG Hausa
Yadda manoma suka yi girbin kananan tumatir ke nan a gundumar Ding'an dake lardin Hainan na kasar Sin, inda sana'ar noman kananan tumatir ta zama ginshikin ci gaban tattalin arzikin wurin. (Murtala Zhang)