logo

HAUSA

Dabarun raya tattalin arziki sun yi amfani a kasar Sin

2024-03-17 16:21:15 CMG Hausa

 

A cikin shirin yau za mu duba wasu dabarun da gwamnatin kasar Sin ta dauka don raya tattalin arzikin kasar, musamman ma a fannonin habaka sayayya da kirkiro sabbin fasahohi. (Bello Wang)