logo

HAUSA

Sin ta gabatar da shirin sabunta na’urori da kuma damar yin musayar tsoffafin kaya da sababbi

2024-03-15 20:31:21 CMG Hausa

 


Masu kallonmu, barka da war haka. Kwanan baya, kasar Sin ta gabatar da daftarin sabunta na’urori, da kuma damar yin musayar tsoffafin kaya da sababbi, domin ciyar da aikin sabunta manyan na’urori gaba, yayin da ake inganta cinikayyar kayayyaki, ta yadda za a kyautata masana’antu da raya tattalin arziki.