logo

HAUSA

Motar bas mai sarrafa kanta

2024-03-13 13:41:17 CMG Hausa

Ana gwajin kananan motocin bas masu sarrafa kansu a wasu wuraren birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Jamila)