logo

HAUSA

Wani gini ya rufta a birnin Multan dake Pakistan

2024-03-13 16:27:51 CMG Hausa

Ga yadda wani gini ya rufta a birnin Multan dake jihar Punjab ta gabashin kasar Pakistan, wanda ya haddasa mutuwar mutane 9 tare da raunatar mutane 2.(Zainab Zhang)