logo

HAUSA

Raya masana’antu a Binzhou

2024-03-12 09:12:28 CMG Hausa

Ana kokarin raya masana’antu a birnin Binzhou dake lardin Shandong na kasar Sin domin samun ci gaba mai inganci a shekarar bana ta 2024. (Jamila)