logo

HAUSA

Dakin kimiyya da fasaha a Wanzai

2024-03-12 09:09:55 CMG Hausa

Dalibai sun shiga dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha a gundumar Wanzai ta birnin Yichun dake lardin Jiangxi na kasar Sin. (Jamila)