logo

HAUSA

Hanyoyin mota da aka shimfida a yankin karkarar birnin Shiyan

2024-03-11 12:20:48 CMG Hausa

Ga hanyoyin mota masu inganci da aka shimfida a yankunan karkarar dake birnin Shiyan na lardin Hubei na kasar Sin, wadanda suka taimaka sosai ga raya tattalin arziki, gami da kyautata rayuwar manoman wurin. (Murtala Zhang)