logo

HAUSA

Ga yadda wasu dalibai 500 suke samun horo domin kokarin zama ma'aikatan sojan kasar Sin

2024-03-11 10:10:27 CMG Hausa

A kwanan baya, dalibai wajen 500 wadanda suka fito daga sassa daban daban na kasar Sin, sun taru a wata jami’ar koyon ilimin jinya na soja ta kasar Sin, wadda ke jihar Xinjiang domin samun horo na watannni 2. Bayan sun kammala wannan horo, za su zama ma’aikatan sojan kasar maimakon fararen hula. (Sanusi Chen)