logo

HAUSA

Sansanin makamashi a Yulin

2024-03-11 09:29:12 CMG Hausa

An kafa yankin gwajin kirkire-kirkire na juyin juya halin makamashi a birnin Yulin, sansanin samar da makamashi dake lardin Shaanxi na kasar Sin, domin kafa sabon tsarin makamashi iri na zamani. (Jamila)