Jirgin ruwa mai amfani da lantarkin iska
2024-03-11 09:31:21 CMG Hausa
An kaddamar da jirgin ruwa samfurin M913-1 mai amfani da wutar lantarki da ake samarwa bisa karfin iska a gabar tekun birnin Fuzhou, fadar mulkin lardin Fujian dake gabashin kasar Sin. (Jamila)