logo

HAUSA

Salon Dimokuradiyya Mai Sigar Musamman Ta Kasar Sin

2024-03-09 23:23:38 CRI

A ranar 5 ga watan Maris ne aka bude taron shekara shekara na majalisar wakilan jama’ar kasar Sin a birnin Beijing, babban birnin kasar ta Sin, kuma wakilai kimani 3000 daga wurare da kabilu da sana’o’i daban-daban ne suke halartar taron, don sauke nauyin dake wuyansu bisa tsarin mulki da dokoki.

A biyo mu cikin shirin, don jin labarin malam Long Xianwen, wanda ke daya daga cikin 'yan majalisar, don samun karin fahimtar tsarin dimokuradiyya na kasar ta Sin.