logo

HAUSA

Gaba na zuwa, tabbas akwai dadi!

2024-03-09 19:37:36 CMG Hausa

A yayin manyan “ taruka biyu” da ke gudana a kasar Sin, wato taron shekara shekara na majalisar wakilan jama’ar kasar Sin(NPC) da na majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar(CPPCC), zancen “Sabon karfin samar da hajoji da hidimomi masu karko” yana matukar jan hankalin al’umma. Shin wadanne sana’o’i ne za a samar a gaba, kuma wadanne sauye-sauye ne za su haifar ga rayuwar al’umma?

Mu kalli wannan shirin bidiyo dangane da rayuwar Xiaoming da ma iyalansa a duniyarmu ta gaba bisa mahangar AI, wato fasahar kwaikwayon tunanin dan Adam.

Gaba na zuwa, tabbas akwai dadi!