logo

HAUSA

Ga yadda wasu sabbin daliban jami’ar koyon fasahar tuka jirgin saman yanki ta kasar Sin suka kaddamar da farkon tashinsu sama na shekarar 2024

2024-03-04 07:27:23 CMG Hausa

A kwanan baya, sabbin daliban jami’ar koyon fasahar tuka jirgin saman yanki ta rundunar sojin ruwan kasar Sin wadanda aka haifa bayan shekarar ta 2000, sun kaddamar da farkon tashinsu sama na shekarar 2024, inda malamansu na jami’ar suka koya musu ilimin kwaikwayon fasahar saukar jirgin saman yaki da suke sarrafawa a babban jirgin ruwan yaki dakon jiragen saman yaki. (Sanusi Chen)