Bikin kalankuwa na “Nice”
2024-03-04 15:36:58 CMG Hausa
Ga yadda ake gudanar da bikin kalankuwa na “Nice”, wato “Nice Carnival” na kasar Faransa na shekarar 2024, wanda daya ne cikin manyan shahararrun bukukuwan duniya, kuma ake gudanar da shi tun daga watan Febrairu zuwa Maris na kowace shekara.(Zainab Zhang)