logo

HAUSA

An bude taron shekara shekara na CPPCC

2024-03-04 15:51:57 CMG Hausa

A yau Litinin ne aka bude taron shekara-shekara karo na 2, na majalissar bada shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin ko CPPCC a birnin Beijing.

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, da sauran jagororin kasar sun halarci zaman bude taron na CPPCC ta 14 a babban zauren taruwar jama’a.  (Saminu Alhassan)