logo

HAUSA

Faraministan rikon kwarya na kasar Nijar ya gana da ministan harkokin wajen kasar Congo

2024-03-01 19:58:18 CGTN HAUSA

Faraministan gwamnatin wucin gadi na kasar Nijar Ali Mahamane Lamine Zeine ya gana a ranar jiya Alhamis 29 ga watan Fabrairun shekarar 2024 da yamma, da ministan harkokin wajen jamhuriyar Congo, mista Jean Claude Gakosso.

Daga birnin Yamai, abokin aikin mu Mamane Ada ya aiko mana da wannan rahoto: