Yaran Falasdinawa na fafatawa da iska mai karfi, ambaliyar ruwa......
2024-03-01 14:13:09 CMG Hausa
Yaran Falasdinawa da ke zama a cikin tantuna suna fafatawa da iska mai karfi, ruwan sama mai karfi da ambaliyar ruwa yayin da Isra'ila ke ci gaba da kai hare-hare kan Rafah dake zirin Gaza na Falasdinu. (Bilkisu Xin)