Taron fasahohin sadarwa na duniya na shekarar 2024
2024-02-28 09:47:32 CMG Hausa
Ga yadda aka gudanar da taron fasahohin sadarwa na duniya na shekarar 2024 a birnin Barcelona dake kasar Spaniya, inda kamfanoni fiye da 2400 suka halarci taron, ciki har da kamfanonin Sin kamarsu Huawei, China Mobile, China Telecom, ZTE da sauransu.(Zainab Zhang)