logo

HAUSA

An kirkiro wani sabon abu na yin rayuwa cikin gida na tafi da gidanka

2024-02-28 14:55:39 CMG Hausa

Abun mamaki ba ya karewa! Shahararren kamfanin sadarwar zamani na kasar Sin wato Huawei, na gudanar da hadin-gwiwa tare da kamfanin samar da gidajen kwana na wucin gadi ga masu yawon bude ido na kasar Sin mai suna Weisu, ko kuma Vessel a turance, domin kirkiro wani sabon abu, ko kuma sabon ra’ayi, na yin rayuwa cikin gida na tafi da gidanka da ake kira “house on wheels” a turance. Ya ya abun ya kasance? Ku biyo mu cikin shirin!