logo

HAUSA

Hadin gwiwar Sin da kasashen Afirka ya ba da gudummawa ga ci gaban duniya

2024-02-28 09:24:03 CMG Hausa

A ranar 19 ga wata ne aka kammala taron kolin kungiyar tarayyar Afirka AU karo na 37 a hedkwatar kungiyar dake Addis Ababa, babban birnin kasar Habasha.Inda aka ambato cewa, Sin da kasashen Afirka suna daukar matsaya guda a ko da yaushe, suna goyon baya ga juna, kuma ana iya daukar hadin gwiwarsu mai cin moriyar juna da samun nasara a matsayin abin koyi ga hadin gwiwar kasashe masu tasowa da hadin gwiwar kasa da kasa da Afirka. A cikin shirinmu na yau, za mu ji yadda hadin gwiwar Sin da kasashen Afirka ya ba da gudummawa ga ci gaban duniya.