Fasahar VR da al’adun gargajiya
2024-02-27 14:29:15 CMG Hausa
Ana gwajin al’adun gargajiya na kasar Sin ta hanyar amfani da fasahar VR a cibiyar da aka kafa a titin Xiaoyaojin dake yankin Luyang na birnin Hefei, fadar mulkin lardin Anhui na kasar Sin. (Jamila)