logo

HAUSA

Dakin kimiyya da fasaha na Jinhua

2024-02-27 14:26:16 CMG Hausa

Yaran birnin Jinhua na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin sun fi son shiga dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha a lokacin hutu. (Jamila)