logo

HAUSA

Za a sabunta manyan na’urori domin habaka ci gaban tattalin arziki a kasar Sin

2024-02-26 21:49:31 CRI

 A cikin shirin na yau, bari mu duba sabbin matakan da gwamnatin kasar Sin ke shirin dauka domin raya aikin samar da kayayyaki da ingiza sayayya.