Ga yadda wasu jiragen ruwan yaki na tsaron kai na kasar Sin suke samun horo
2024-02-26 09:32:11 CMG Hausa
A kwanan baya, wata rundunar jiragen ruwan yaki ta kasar Sin ta kebe wasu jiragen ruwan yaki na tsaron kai da su tafi wani yankin teku domin samun horo a fannoni daban daban. (Sanusi Chen)