logo

HAUSA

Dakin kimiyya da fasaha na Qingdao

2024-02-26 14:50:05 CMG Hausa

Yara sun shiga dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha na birnin Qingdao dake lardin Shandong na kasar Sin a lokacin hutu. (Jamila)