logo

HAUSA

Karamin jirgin sama mai sarrafa kansa dake fesa takin zamani a gona

2024-02-26 12:14:07 CMG Hausa

Noma tushen arziki. Ga yadda ake amfani da karamin jirgin sama mai sarrafa kansa domin fesa takin zamani a gonaki, a wani kokari na tallafawa ayyukan gona, a wani kauye dake birnin Rugao na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin. (Murtala Zhang)