logo

HAUSA

Kungiyar CEDEAO ta dauki niyyar janye takunkumi kan Nijar tare da aiwatarwa nan take

2024-02-25 15:06:47 CGTN HAUSA

 

A ranar jiya Asabar 24 ga watan Fabrairun shekarar 2024, shugabannin kasashen kungiyar CEDEAO ko ECOWAS sun gudanar da wani zaman taronsu na musamman a birnin Abuja na tarayyar Najeriya inda suka dauki niyyar dawowa baya kan takunkumin tattalin arziki da aka sanya wa Nijar.

Daga birnin Yamai, Mamane Ada ya turo mana da wannan rahoto.