logo

HAUSA

Kamfanin kera motar SAIC a Ningde

2024-02-25 15:00:06 CMG Hausa

Ma’aikata na shan aiki a kamfanin kera motoci na rukunin SAIC da aka kafa a birnin Ningde na lardin Fujian dake gabashin kasar Sin. (Jamila)