Wannan goggon biri ta koyi amfani da kayan aiki kamar yadda sauran takwarorinta suke, duk da lalacewar hannunta.
2024-02-23 14:17:58 CMG Hausa
Wannan goggon biri dake zaune a yankin kiyaye goggon birai na Tacugama a kasar Saliyo ta riga ta cika shekaru 6 da haihuwa, ta koyi amfani da kayan aiki kamar yadda sauran takwarorinta suke, duk da lalacewar hannunta. Yanzu ita ma uwa ce na wani matashin goggon biri mai suna Someone, wanda aka haifa a karshen 2019. (Bilkisu Xin)