logo

HAUSA

Kamfanin samar da latirori na Harbin

2024-02-22 09:02:55 CMG Hausa

Ana fama da aiki a kamfanin samar da latirori na birnin Harbin na rukunin kera na’urorin samar da wutar lantarki na Harbin dake lardin Heilongjiang na kasar Sin. (Jamila)