logo

HAUSA

Dakin ilmin sararin samaniya a Hefei

2024-02-22 09:00:44 CMG Hausa

Yara sun shiga dakin nuna ilmomin zirga-zirgar sararin samaniya da aka kafa a lambun shan iska na Luogang dake birnin Hefei, fadar mulkin lardin Anhui na kasar Sin. (Jamila)