Bikin nune-nunen jiragen sama na Singapore na shekarar 2024
2024-02-21 16:30:56 CMG Hausa
Ga yadda aka gudanar da bikin nune-nunen jiragen sama na Singapore na shekarar 2024 daga ranar 20 zuwa 25 ga watan nan na Fabreru, wanda ya samu halartar kamfanoni sama da 1,000 daga kasashe da yankuna sama da 50.(Zainab Zhang)