logo

HAUSA

Ministan wajen Sin ya yi tir da karairayin da ake yi game da jihar Xinjiang

2024-02-20 14:55:36 CRI

 A wajen taron tsaro na Munich da ya gudana a kwanan baya, ministan wajen kasar Sin Wang Yi ya yi tir da karairayin da ake yadawa game da jihar Xinjiang ta kasar Sin.