logo

HAUSA

Dakin kimiyya da fasaha na Sanjiang

2024-02-20 15:44:14 CMG Hausa

Dalibai sun shiga dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha na gundumar Sanjiang mai cin gashin kanta ta kabilar Dong dake jihar Guangxi ta kasar Sin a lokacin hutu. (Jamila)